Private company

Africa Polling Institute
Logo: africapolling.org3
Africa Polling Institute is a polling institute company.1
Cibiyar Nazarin Afirka (API) ƙungiya ce mai zaman kanta, wacce bata dogara da kowa ba kuma ba ta bangaranci ba, wacce ke gudanar da ƙuri'ar ra'ayoyi, safiyo, nazarin zamantakewar jama'a da nazarin kimantawa a mahaɗan dimokiradiyya, mulki, yanayin tattalin arziki da rayuwar jama'a; don tallafawa kyakkyawan manufofin jama'a, aiki da bayar da shawarwari a Afirka. An kafa API a Najeriya a cikin 2019, kuma yana da 'yanci daga gwamnatoci, jam'iyyun siyasa, bukatun kasuwanci, kungiyoyin kwadago da sauran kungiyoyin masu sha'awa. Cibiyar tana ƙarƙashin jagorancin Gudanarwar Daraktoci kuma tana samun goyan bayan Kwamitin Shawara waɗanda aka samo daga sassa daban-daban na ƙwarewa da ƙasashe.2 From the ha Wikipedia, CC BY-SA 4.0
Last updated Oct 21, 2026.
Overview
- Websiteafricapolling.org
Links
- Websiteafricapolling.org1
- WikidataQ98961519
Sources
The numbers on this page point here. Each one links to the record it came from.
- 1
- 2
- 3Company websiteAfrica Polling Institute logo