Private company
FilmOne
Logo: Jude Martins, CC BY-SA 4.0, via Wikimedia Commons3
FilmOne is a Nigerian film distributor.1
Filmone kamfani ne da ke ryada shirye-shiryen nishadi kuma suna gudanar da ayyukansu kai tsaye wanda ke ahlaki wajen samarwa da rarraba fina-finai a ciki da wajen Najeriya. Kamfanin yana rarraba nau'i-nau'i na al'ada, hotuna na kasuwanci ciki har da lakabi na duniya da na ƙasa, kuma yana kula da ƙawancen dabarun kasa da kasa da dangantaka tare da ɗakunan studio da / ko masu rarrabawa a duniya. FilmOne Entertainment Team yana da ƙwararru da suka san aiki waɗanda suka koya daga can kasarBurtaniya da Najeriya, a cikin wasan kwaikwayo da kuma rarrabawar wasan kwaikwayo.2 From the ha Wikipedia, CC BY-SA 4.0
Last updated Oct 21, 2026.
Sources
The numbers on this page point here. Each one links to the record it came from.
- 1WikidataFilmOne on Wikidata
- 2WikipediaFilmOne on the ha Wikipedia
- 3Wikimedia CommonsFilmOne logo by Jude Martins, CC BY-SA 4.0